ranar Jumma'a,
Limamin Kona ya sa kotu ta dakatar da masu matsa ma masu zaɓen Sarki da sunan bincike.
A cikin wanda aka kai ƙaran akwai Balabe Abbas (SSG), Ibrahim Hussaini (Shugaban masu bincike), Murtala Haladu (Sekataren bincike), Antoni Janar na Jiha, da duk wani ɗan kwamitin bincike.
Kotu, a ƙarƙashin Alƙaki Kabiru Dabo ta bada doka cewa ba ta yarda a cigaba da bincike ba har sai 16 Disamba in kotu bata ce komai ba. A ranan ne kotu za ta saurari dalilin da ya sa aka kawo mata maganan.
Za'a fara tattaunawa akan shari'ar bada Sarkin Zazzau 11 Disamba
Comentarios